Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) da kuma raya daren Lailatul Ghadr a cibiyar musulunci ta kasar Imam Hassan (AS) Canberra Australia.
27 Afirilu 2022 - 18:53
Lambar labari: 1252412